TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Tare Da Sheikh Jabir Sani Mai-hula Sokoto Kan Watan Ramadana

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da azumin watan Ramadana ya kankama a duk fadin duniya, mallamai na ci gaba da tunatar da al’ummar Musulmi game da abubuwan da ake bukatar daga wurinsu. Ga Sheikh Jabir Sani Mai-hula Sokoto.