TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Da Farfesa Ibrahim Kan Muhawarar 'Yan Takarar Shugaban Kasa

Your browser doesn’t support HTML5

To shin ya ya masana siyasar duniya suke Kallon wannan muhawara tsakanin tsohon shugaban kasa Donald Trump da kuma Kamala Harris? Haruna Shehu Marabar Jos ya tattauna da Farfesa Sheriff Ghali Ibrahim, Malami A Jami’ar Abuja.