Taskar Voa: Hira Da Auwal Rafasanjani Akan Bankado Cin Hanci A Kasashen Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar ta Transparency International ta ce matsalar cin hanci a bangaren shari’a ya na ci gaba da yin mummunar illa ga marasa galihu. A game da girman wannan matsala, mun tattauna da Auwal Musa Rafsanjani, Daraktan kungiyar ta Transparency International a Najeriya.