TASKAR VOA: Dr. Safiya Ahmed Nuhu, jakadiyar Najeriya a Romania ta mana karin bayani kan yadda aikin kwashe ‘yan Najeriya ke tafiya

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin na wannan makon shugaban Amurka Joe Biden ya gabatar da babban jawabi na shekara-shekara ga Amurkawa, inda shugaban ya tabo muhimman abubuwa da suka faru tun bayan kama aikin shi, da kuma abubuwan da gwamnatin ta sa a gaba