TASKAR VOA: Dalilan Da Ke Hana Matasa Shiga Siyasa Da Sha’anin Shugabanci A Nahiyar Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Rashin manufofi da suka dace da kuma tsadar kudin takara, su na daga cikin kalubalen da matasa a Najeriya ke fuskanta a game da shiga siyasa da shugabanci.