TASKAR VOA: Ba Duk Amurkawa Za Su Kada Kuri’a Ta Akwatin Gidan Waya Ba
Your browser doesn’t support HTML5
Masu kallonmu barkan ku da sake kasancewa tare da mu. Yanzu dai ‘yan kwanaki ne suka rage a gudanar da zaben shugaban kasar na Amurka. Tuni wasu daga cikin Amurkawa da ke zaune a kasashen waje suka kada ta su kuri’ar ta hanyar akwatin gidan waya.