TASKAR VOA: Ana Fargabar Wasu Ba Za Su Kada Kuri’a A Zaben Ghana

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da zaben shugaban kasa na ranar 7 ga watan Disamba a Ghana ke kara karatowa, wasu masu zabe a Kumasi suna cikin rashin tabbas a kan ko za su samu yin zaben, saboda rashin ganin sunayensu a rijistar zabe.