TASKAR VOA: An Kama Wata Mota Makare Da Tabar Wiwi a Nijar
Your browser doesn’t support HTML5
A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, jami’an yaki da fatauci da mu’amulla da miyagun kwayoyi sun kama wata mota makare da tabar wiwi a wani kauye. Yayin da makarantu ke ci gaba da zama a rufe, yara a yankin N’Konni na Nijar din sun rungumi sana’ar yin ciyawa ta dabbobi.