TASKAR VOA: A Najeriya, Dubban Mutane Ne Suka Fita Kan Tittuna Domin Nuna Bacin Ransu Da Yawaitar Matsalar Fyade

Your browser doesn’t support HTML5

Wata matsala da ke ciwa ‘yan Najeriya tuwo a kwarya dangane da cin zarafin mata ita ce matsalar FYADE. Domin nuna bacin ransu da yawaitar wannan matsalar, dubban mutane ne suka fita kan tituna a manyan biranen Najeriya domin nemawa wadanda aka yi wa hakan hakkinsu.