TASKAR VOA: A Najeriya Annobar Coronavirus wacce ta addabi duniya ta hana baki hallartar bukin kamun kifi na Argungu

Your browser doesn’t support HTML5

A bana an gudanar da bukin kamun kifi na Argugun kuma daya daga cikin manyan al’adun gargajiya na Arewacin Najeriya wanda aka shafe shekaru sama da goma ba’a ayi shiba a sanadiyyar rashin tsaro.