Tasirin Sanarwar Cire Tallafin Man Fetur Kan Halayen 'Yan Kasuwa Da Al'ummar Jos

Your browser doesn’t support HTML5

Biyo bayan sanarwar cire tallafin mai da shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi, mun duba tasirin sanarwar cire tallafin man kan halayen 'yan kasuwa da sauran al' ummar Jos a Arewa ta tsakiyar kasar.