TASAKR VOA: Hira Da Tsohon Sojan Da Ke Rajin Kare Tsarin Dimokradiyya A Ghana

Your browser doesn’t support HTML5

Shekaru 10 da suka gabata, kashi 80% cikin 100 na 'yan Afirka sun yi imanin cewa dimokuradiyya ita ce mafi kyawun tsarin mulki, sannan a kowanne yanayi sun gwammace su yi zabe akan mulkin soji ko na mutum daya. Amma wannan adadin ya ragu zuwa 66% cikin 100 a yanzu.