Yanzu hakan ministocin harkokin wajen kasashen da ke da bataliyoyin soja a rundunar sojan majalisar dunkin duniya a mali (MUNISMA) na wani taro na koli domin magance matsalolin da rundunar ke fuskanta a kasar Mali inda yan ta'adda ke ci gaba da farfadowa daga arewacin kasar ta Mali, bayan an koresu a baya.
Rundunar dai ta kumshi soja kimanin dubu (8) ne inda farmakin bayan nan na yan ta'adda ya halaka sama da 30 daga cikin su a harin sunkuru da ake kaiwa sojan.
kasashen da ke halarta taro dai da ma wasu abukanin fulda kamar tarayar turai,jamus,fransa,da tarayyar turai sunce zasu tallafawa rundunar domin kara karfafa mata.
Ga karin bayani.
Your browser doesn’t support HTML5