Taron Kolin Afrika: Mu Rungumi Fasaha Domin Cin Gajiyar Hada-Hadar Kudi Da Kirkire-Kirkiren Zamani - Akufo Addo

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Ghanan, ya jefa wannan kalubalen ga takwarorinsa ne, a wajen bude taron koli na kwanaki uku kan kirkire-kirkire, tasiri da zuba jari, ko 3i Africa Summit a birnin Accra.