Tambayoyi Kan Asalin Man Fetur Da Sauransu

  • Ibrahim Garba

Ibrahim Ka-Almasih Garba

Mubarak Saleh Director, Yelwan Shendam, jihar Filato, Nijeriya ya yi tambayoyi kamar haka:

1. Shin, kafin a gano man fetur mene ne ake amfani da shi a matsayin makamashi?

2. Shin a wace kasa aka fara gano man fetur a duniya? A nahiyarmu ta Afurka fa?

3. Shin mene ne banbancin man fetur da ake hakowa a cikin teku, da wanda ake hakowa a doron kasa?

An ko dace mai samo ma na rahotanni kan makamashi da sauransu, Halima Abdurra’uf, ta samo amsoshi daga shi kansa Shugaban Kamfanin man Najeriya NNPC, Mallam Kolo Mele Kyari, da kuma Dr Ahmed Adamu na Jami’ar Najeriya da ke Abuja. Sai a gyara zama sha bayani:

Your browser doesn’t support HTML5

Amsoshin Tambayoyinku