Takaddama Kan Shirin Rufe Makabartar Garin Jos

Your browser doesn’t support HTML5

A yau shirin Zamantakewa ya tattauna ne kan takaddamar da ta biyo bayan shirin gwamnatin jahar Filato na rufe makabartar cikin garin Jos.