Sojojin Nijar Sun Sanar Da Abdourahmane Tchiani A Matsayin Jagoran Gwamnatin Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Sojojin da suka yi juyin mulkin a Nijar sun sanar da kwamandan sojojin dake gadin fadar shugaban kasar ta Nijar Abdourahmane Tchiani a matsayin jagoran gwamnatin kasar.