Sojoji Sun Samu Karin Motoci Da Makamai Domin Yakar Ta'addanci A Arewa Maso Gabas

Your browser doesn’t support HTML5

Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai, ya kaddamar da wasu sabbin motoci na sojoji a Maiduguri