Siyasar Amurka: Yadda Wasu Jihohi Ke Canja Alkiblar Ko Wane Zabe

Your browser doesn’t support HTML5

A duk bayan shekara hudu, fafutukar lashe zaben shugaban kasar Amurka ta na fin raja’a ne a muhimman jihohin raba-gardama.