A karon farko Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Ketara Zuwa Koriya ta Kudu

Your browser doesn’t support HTML5

Shugabannin Koriya ta Arewa da na Kudu, Kim Jong Un da Moon Jae-in sun hadu a gari mai tarihi, Panmunjom, inda a nan ne kasashen biyu suka taba cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a bayan yaki tsakaninsu a shekarar 1953, domin fara zaman tattaunawa tsakaninsu.