VOA60 Afirka: Shugaban Kasar Uganda Da Ministan Harkokin Wajen Kasar Masar Sun Gana Da Shugaba Salva Kiir A Juba

Your browser doesn’t support HTML5

Sudan ta Kudu, ministan harkokin wajen kasar Masar Sameh Shoukry tare shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni suka halarci babban taro na musamman a kasar Juba da shugaba Salva Kiir, kafin a fara taron tattaunawa na wanzar da zaman lafiya.