VOA60 Afirka: Shugaban Hukumar Zaben Congo-Kinshasa, Corneille Nangaa Yace Ba Za a Fasa Gudanar Da Zabe Ba

Your browser doesn’t support HTML5

DRC: Shugaban hukumar zaben Congo-Kinshasa, Corneille Nangaa yace ba za a fasa gudanar da zabe ba duk da cewa an gano magudi cikin wadanda suka yi rijistan zaben.