VOA60 Duniya: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Yi Sanarwar Janyewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya Da Iran

Your browser doesn’t support HTML5

Duniya: Shugaban Amurka Donald Trump ya yi sanarwar janyewa daga yarjejeniyar nukiliya da Iran amma sauran kasashen da ke ciki ba su janye ba.