Shugaba Tinubu Ranar Dimokradiya Ya Bukaci 'Yan Najeriya Da Su Ci Gaba Da Sadukar Da Kai Domin Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

A jawabin da ya yi wa ‘yan kasar a bikin ranar dimokuradiyya, Shugaba Bola Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya da su ci gaba da sadaukar da kai domin ci gaban kasar.