VOA60 AFRIKA: ZIMBABWE Shugaba Robert Mugabe Ya Bukaci A Kai Zuciya Nesa

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaba Mugabe ya bukaci a kai zuciya nesa yayin da gwamnatinsa ke kokarin shawo kan tabarbarewar tattalin arzikin kasar, inda a ke kuma zargin ana amfani da sababi wajen murkushe 'yan tawaye.