Shugaba Muhammadu buhari Na Najeriya Ya Rantsar Da Ministoci

Your browser doesn’t support HTML5

A bayan da ya rantsar da sabbin ministocinsa su 36, shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya bayyana ma'aikatun da ya tura kowannensu.