Shiri Na Musanman Kan Zaben 2023 A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da miliyoyin mutane a Najeriya ke kada kuri’a a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokoki a ranar Asabar din nan, Muryar Amurka ta tattauna da jami’an hukumar zabe, da masu sa ‘ido a game da muhimman abubuwa a kan zaben.