Shin Menene Ra’ayinku Game Da Matsalar Miyagun Kwayoyi?

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu mutane mazauna birnin Jos sun bada ra’ayoyinsu game da matsalar miyagun kwayoyi, a inda suke da kuma irin taimakon da yakamata a baiwa masu ta’ammali da kwayoyi.