Shin Hukumar DSS Ta Najeriya Nada Hurumin Kama Alkalai?

'Yansanda

Biyo bayan kamun da hukumar DSS ta 'yansandan farar hular Najeriya ra'ayoyin lauyoyi da masana sai karo da juna su keyi

Makon jiya ne hukumar DSS suka yi sammacin wasu alkalan Najeriya suka cafkesu banda na jihar Rivers inda Gwamnan Rivers yayi masu katsalandan.

Ga cikakken bayani.

Your browser doesn’t support HTML5

Shin Hukumar DSS Ta Najeriya Nada Hurumin Kama Alkalai? - 10' 31"