WASHINGTON D.C —
Shahararren mawakin nan da aka fi sani da suna Davido, ya bayyana cewa ya bar waka. a wani bidiyo da aka sauke a kafar Youtube, jiya wanda ya nuna inda matashin ya ce shi ya bar waka domin kuwa ya riga yayi kudi.
Matashin ya ce "mun wadata, mun smi duk abinda muke bukata, me nake wa waka? bazan kara waka ba, tunda shike na sami duk abinda nake bukata, bazan kara waka ba".
Mujallar Daily Post ta wallafa cewa a satin da ya gabata ne mawakin ya sayi wata galleliyar motar zamani ta azo a gani kirar Bentley, domin bikin tunawa da ranar haihuwarsa
danna layin na biye domin a kalli bidiyon
http://bit.ly/2n728H6