SYRIA: Shekaru 7 Da Fara Rikicin Da Ya-Ki-Ci Ya-Ki-Cinyewa

Your browser doesn’t support HTML5

A watan Maris na 2011 ne Gwamnatin Bashar al-Assad tayi amfani ta karfi wajen kawar da zanga-zangar lumana da 'yan kasar suka fara a lokacin. Akalla mutane dubu dari 4 sun mutu, fiye da mutane miliyan 5 sun fice daga kasar.