Sharhi Akan Matsalar Amfani Da Kudi Wajen Jan Ra'ayin 'Yan Siyasa A Najeriya
Your browser doesn’t support HTML5
Ganin yadda matsalar amfani da kudi wajen jan ra’ayin ‘yan siyasa ba sabon abu ba ne mun samu tattauna da Samaila Musa, wani mai sharhi kan sha’anin siyasa a Najeriya.