Boko Haram: Sansanin 'Yan Gudun Hijira Na Bama

Your browser doesn’t support HTML5

Muryar Amurka ta leka wani sansanin ‘yan gudun Hijira dake garin Bama da ya yi fama da hare-haren kungiyar Boko Haram. A wannan bidiyo za ku kalli yadda yara ke zuwa makaranta da kuma yadda ake kokarin samar da ababan more rayuwa a wannan sansanin.