VOA60 AFIRKA: Babban Sakataren MDD Antonio Guterres Yace Wajibi Ne Akan Shugabanin Sudan Ta Kudu Da Su Kawo Karshen Yakin Basasa

Your browser doesn’t support HTML5

Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres yace wajibi ne akan shugabanin Sudan Ta Kudu da su kawo karshen yakin basasa da yayi sanadiyar kashe duban dubattun mutane da sa waso miliyoyin da dama su rasa muhallinsu na zama. .