Sabon Maganin Rigakafin Cutar Maleriya Ya Kawo Kyakkyawan Fata A Yaki Da Cutar

Your browser doesn’t support HTML5

Ghana da Najeriya sun amince da sabon maganin rigakafin cutar maleriya da jami’ar Oxford ta kirkiro da shi. Maganin ya kawo kyakkyawan fata a yaki da cutar zazzabin cizon sauro.