VOA60 DUNIYA: Rundunar Sojojin Gwamnatin Syria Ta Tarwatsa Shingen Yakin 'Yan Bindigar Kungiyar ISIS

Your browser doesn’t support HTML5

SYRIA: Rundunar sojojin gwamnatin Syria ta tarwatsa shingen yakin 'yan bindigar kungiyar ISIS suka kafa na kusan shekaru uku a gabashin birnin Deir el-Zour.