Rundunar Sojin Najeriya A Jihar Borno Ta Bayyana Matakan Dauka Don A Gudanar Da Zabe Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

Rundunar sojin Najeriya da ke yaki da ‘yan tada kayar baya a Jihar Borno ta shirya wani taro na tattaunawa da ‘yan jarida kan yadda za su bayar da gudunmuwa wajen ganin an gudanar da zabe cikin lumana.