VOA60 DUNIYA: ROME Paparoma Francis Ya Rufe Hidimar Ibada Ta “Shekara Mai Tsarki Ta Jinkai” Ta Cocin Katolika Ranar Lahadi

Your browser doesn’t support HTML5

Paparoma francis ya rufe hidimar ibada ta “Shekara Mai Tsarki ta Jinkai” ta Cocin Katolika ranar Lahadi a wata liyafar da aka yi a babbar Majami’ar St. Peter’s Basilica, inda Paparoman ya rufe “Kofarsa Mai Tsarki.”