Rikicin Ukraine Na Daga Cikin Abubuwan Da Suka Fi Haddasa Gudun Hijira A Bara - MDD

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce a bara sama da mutane miliyan 110 suka bar gidajensu a fadin duniya. Hukumar ta ce rikicin Ukraine ya na daga cikin abubuwan da suka fi haddasa wannan lamari.