Rikice-rikice Tsakanin Al’ummomi A Majeriya Na Kara Karfafa ‘Yan Aware Da Suke Neman Ballewa Daga Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Batun tsaro a Najeriya na ci gaba da tabarbarewar inda kuma rikice-rikice tsakanin al’ummomi a kasar, na kara karfafa ‘yan aware da suke neman ballewa daga kasar.