VOA60 DUNIYA: SYRIA Rasha Ta Amince ta yi Aiki da Gwamnatin Syria dan Tallafawa Fararen Hula a Aleppo.

Your browser doesn’t support HTML5

Rasha ta amince ta yi aiki da gwamnatin Syria domin kaddamar da wani babban aikin jin kai da zai tallafawa fararen hula a Aleppo.