Ranar 9 Ga Watan Oktoba Za A Fara Jigilar Alhazan Najeriya Zuwa Gida

Hajj

Alhazan Najeriya 10 ne suka rasu a bana a wajen aikin Hajji

A daidai lokacin da aka kammala aikin Hajjin bana, an tabbatar da mutuwar alhazan Najeriya goma a kasa mai tsari.

Yawancin alhazan Najeriya sun maida hankali ne kan yiwa kasar su addu'a da rokon Allah ya kawo karshen ibtila'in zubar da jinin da ake fama da shi a kasar. Shi Amiru Hajjin bana yayi iirin wannan addu'a ga kasar Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

Amirul Hajjin Najeriya na bana yayi addu'ar neman zaman lafiya a kasa.-2':02

Wakilin Sashen Hausa Nasiru Adamu el-Hikaya ne ya aiko da rahoton daga Muzdalifah, kasar Saudiyya.