VOA60 DUNIYA: Rahotannin Na Nuna Cewa Shugaba Robert Mugabe Ya Ki Ya Amince Da Kokarin Da Sojan Kasar Keyi Na Sauke Shi Daga Mukaminsa

Your browser doesn’t support HTML5

Rahotannin na nuna cewa Shugaba Robert Mugabe dan shekaru 93 ya ki ya amince da kokarin da sojan kasar keyi na sauke shi daga mukaminsa, biyo bayan juyin mulkin da aka yi a kasar ranar Laraba.