LAFIYARMU: Prosthesis Hanyar Kimiya Ce Da Ke Taimakawa Wasu Mutane Wajen Samun Cikar Sauran Gabobbin Jiki Da Suka Rasa

Your browser doesn’t support HTML5

Prosthesis, ko sassan jiki da ake dasawa, wani ɓangaren jiki ne na wucin gadi wanda aka tsara don maye gurbin wani ɓangaren jiki da aka rasa kamar hannu, ƙafa, ko zuciya.