VOA60 AFIRKA: Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta Fada a Yau Alhamis Cewa an Gano Mutum Biyu a Saliyo da Yake Dauke da Ebola, Janairu 21, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta fada a yau Alhamis cewa an gano mutum biyu a Saliyo da yake dauke da Ebola, an dai bayyana kasar a matsayin wadda ta dakile cutar tun watan Nuwamba.