BIDIYO: Nijar Ta Koya Wa Mata Sabbin Dabarun Zamani Na Sarrafa Fata

Your browser doesn’t support HTML5

An gayyato mata daga jihohin Damagaram, Maradi, Tahoua da kuma Yamai domin koya musu yadda ake sarrafa fatu ta amfani da na'urorin zamani. Yusuf Abdoullahi ya aiko mana da wannan rahoto daga Yamai.