VOA60 AFIRKA: NIGERIA Wani Hoton Bidiyo Da Aka Wallafa Ranar 14 Ga Wtan Agusta, Ya Nuna Wasu Daga Cikin 'Yan Matan Chibok Na Raye
Your browser doesn’t support HTML5
Wani hoton bidiyo da aka wallafa ranar 14 ga watan Agusta , ya nuna wasu daga cikin 'yan matan Chibok na raye, inda Boko Haram ta kuma nemi a yi musayar fursononi.