BIDIYO: 'Yan Najeriya Sun Taka Rawar Gani A Gasar Robotics Ta Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Gasar farko ta na'urorin dake iya gudanar da aikatau da kansu ta duniya da aka yi a Washington, ta samu halartar daliban sakandare daga kasashe fiye da 150, cikinsu har da Najeriya. Rahoton Usman Kabara daga zauren gasar.