VOA60 AFIRKA: NIGERIA Runudnar Sojin Saman Najeriya Ta Fitar Da Hotunan Wasu Hare-Haren Sama Da Ta Kai

Your browser doesn’t support HTML5

Runudnar sojin saman Najeriya ta fitar da hotunan wasu hare-haren sama da ta kai a tungar mutanen da ake zargi ‘yan Boko Haram ne a jihar Borno.