VOA60 AFIRKA: NIGERIA Jirgin Kasan da ya Hade Abuja da Kaduna ya Fara Aiki

Your browser doesn’t support HTML5

Jirgin kasan da ya hade Abuja da Kaduna ya fara aiki, wanda ya fara nuna sabbin sauye-sauyen ababen more rayuwa da tattalin arzikin kasar.